Ajin Content Creation

Duk wanda ya shiga ajinmu na CONTENT CREATION, ya san ba neman kuɗi muke koyarwa ba, SKILLS muke koyarwa, na yadda za ka kware da sarrafa wayarka ka iya ƙirƙirar contents (audio, video, graphics da writing). Sai a karshe kadai muke lecture I kan yadda ake monetization na social media.

A iya sani na, daga cikin participants na ajinmu, akwai waɗanda yanzu suna mobile graphic design suna samun kudi, Ibraheem Labaran, Abdullahi Musa Ayuba,  da wasu da dama. Ni already digital graphic and brand design practitioner ne for over 2 decades. 

Akwai kuma waɗanda dama suna da channels ɗinsu a Tiktok da Youtube, har sun fara monetizing channels ɗinsu suna amfana, Abduljalil Yusuf Muhammad da Umar Sadi Umar.

Manufar ƙirƙirar program dinmu, ganin yadda ake barin 'yan Arewa a baya ne a kan ƙirƙirar contents a social media da harshen HAUSA. Da yawa ba mu ma fahimce mece ce social media, kuma Alhamdulillah ana amfana, ana samun ilimi. Masu niyya suna tsayawa su koya da kyau. Alhamdulillah!

#AliyuCares #AliyuMAhmad

Aji Content Creation